البحث / Search
يونس - 104
Hausa - Gumi
: Ka ce "Yã kũ mutãne Idan kun kasance a cikin kõkanto daga addinĩna to bã ni bauta wa waɗanda kuke bautã wa baicin Allah kuma amma ina bauta wa Allah wanda Yake karɓar rãyukanku Kuma an umurce ni da in kasance daga mãsu ĩmãni"