البحث / Search
هود - 64
Hausa - Gumi
: "Kuma ya mutãnena wannan rãƙumar Allah ce tanã ãyã a gare ku Sai ku bar ta ta ci a cikin ƙasar Allah kuma kada ku shãfe ta da wata cũta kar azãba makusanciya ta kãma ku"