البحث / Search
لقمان - 23
Hausa - Gumi
: Kuma wanda ya kãfirta to kada kãfircinsa ya baƙanta maka rai zuwa gare Mu makõmarsu take sa'an nan Mu bã su lãbari game da abin da suka aikata Lalle Allah Masani ne ga abin da ke a cikin ƙirãza